Shahararrun matan Najeriya biyu, Ngozi Okonjo-Iweala da Mo Abudu, sun sake shiga jerin sunayen mata 100 da mujallar Forbes ta ce sun fi shahara a duniya a 2025. Darakta janar ta ƙungiyar kasuwanci ta ...